Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, a karkashin inuwar majalisar hadin kan musulmi ta Pakistan, an gudanar da taron "Tunanin Imam Khumaini da Shahidai" a gundumar Rondo-Baltistan tare da halartar dimbin malamai da tarin mutane.

7 Yuni 2023 - 11:23